Meet your new press agentAbout

Publish


Akwai shi cikin kasashe fiye da 160 da harsunsu, kontax na bada dama ga abokan hulda kamfanoni da kungoyoyi a kowace kasa domin wallafawa labaran jarida masu kunshe da majigi cikin harsunan zabinsu, kuma su sami kwararriyar fassara ga labaran jaridarsu cikin kowane harshe.

Translate


Masu amfani na iya gamuwa kai tsaye da kamfanoni abokan aikin kontax – da yawansu masu ISO 9001 ko makamanciyar shaida, dukkansu masu aiki da tsarin tabbatar da inganci na EN 15038 – wanda aka nada a kowace kasa dan tabbatar da fassararrun labaran jarida an daidaita su ta fannin farashi da inganci.

Distribute


An rarraba shi ga masu aikin jarida da majigin jama‘a, an daidaita shi dan na’urar bincike a kowace kasa, hakan na nufin kontax ta ba wa masu amfani damar habaka kayayyakinsu, sayar da aiyukansu, zaban abokan aiki, da kulawa da kasuwar su a duk duniya.

Aiyuka

  Publish
12 EUR

 • Walwallafen labarin jarida cikin harshe da fage na zabinka

 • Labarin jarida mai majigi (bidiyon YouTube, hotuna…)

 • Rubutu mara iyaka

 • Kammallalen tsarin kulawa da labarin jarida ta intanet

 • Sarrafawa kai tsaye na labarin jarida daga shahararrun cibiyoyin majigi a duniya

 • Naurar daidaita bincike (SEO) na labarin jarida

 • Ana iya tarar da shi ta wayoyin hannu da makamantann naurori

  Translate
80 EUR

 • Daidaitaccen kudin fassara sakamakon kamfanonin fassara na cikin gida
 • Fassara daga gungun kamfanonin fassara na duniya masu ISO 9001 ko makamanciyar shaida
 • Akwai fassarar labarin jarida a fiye da kasashe 160 cikin harsunan su
 • Gamuwa kai tsaye da kamfanin fassarar da aka kebewa kasarka
 • Tabbacin ingantaccen aiki

  Distribute
149 EUR

 • Targets include 900,000 journalists
 • Readership by a minimum of 2,000 journalists guaranteed
 • Formatting compliant with Newswire standards / NewsML standard indexing
 • Real-time readership statistics/ Detailed reporting

  Track
0 EUR

 • Kulawa da kasuwa cikin duk harsuna, kasashe da fannonin kasuwa
 • Bayanan RSS ta fage da yare
 • Sanarwar PR – akwai ta bangaren birni, kasa, yare, fage da muhimmiyar kalma
 • Adadin dubawa ga kowanne PR ta kasashe
 • Ma’ajiya da Tsarin bincike cikin manyan hausuna

Here’s how Kontax optimizes the global impact of your press releases:


  When you publish a press release, Kontax sends you an alert by e-mail. Forward it to your friends, customers and prospects, for greater social impact!


To translate a press release, go to your User panel, select the press release and click on the "Translate" icon : Your Kontax Translation Manager will take care of the rest. In a global economy, this optimizes its international impact.

To distribute a press release, go to your User Panel, select the press release and click on the "Distribute" You control the date of distribution, to optimize its impact in time.

To optimize their global impact, your press releases (and translations) are automatically

included in the multilingual daily alerts and weekly newsletters sent to Kontax users,

included in the RSS feeds generated by Kontax,

relayed by Kontax to social media such as Twitter, Facebook etc.